Wednesday, 10 July 2019

Labarin Wasanni: Mbappe ka iya barin PSG

Daraktan wasannin kungiyar PSG Leonardo ya ce ba zai iya tabbatarwa ba ko Kylian Mbappe zai ci gaba da zama kulob din ko kuma a'a, duk da cewa har yanzu Mbappe yana da shekara uku a cikin kwantiraginsa, in ji Le Parisien.


Real Madrid ce dai kan gaba wajen neman dan wasan mai shekara 20, wanda ya koma PSG daga Monaco a Janairun 2018.
BBChausa.


No comments:

Post a Comment