Thursday, 11 July 2019

Labarin Wasanni: Samuel Chukwueze ne gwarzon wasan Najeriya da Afrika ta kudu

Tauraron dan kwallon Najeriya, Samuel Chukwueze kenan a wannan hoton inda yake rike da kambun gwarzon dan kwallo da ya samu a wasan da Najeriya ta buga da kasar Afrika ta kudu.
Labarin Wasanni ya nuna cewa ya samu wannan kyautane saboda bajintar da ya nuna a wasan.


No comments:

Post a Comment