Pages

Wednesday 17 July 2019

Mahaifin Tsohon gwamnan Kaduna, Ahmad Makarfi ya rasu

Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Ahmad Muhammad Makarfi yayi rashin mahaifinshi, Muhammad Makarfi. Atiku Abubakar na daga wanda suka aikamai da sakon ta'aziyya ta shafin yanar gizo.



Muna fatan Allah ya  jikanshi da Rahama.

No comments:

Post a Comment