Sunday, 21 July 2019

Manchester City ta bayyana sabuwar rigar da zata yi amfani da ita a kakar wasan 2019/20

Kungiyar Manchester City ta bayyana rigar da zata yi amfani da ita a kakar wasan 2019/20 a jiya yayin wadan data buga da Wolverhampton Wanderers inda suka tashi wasan ba ci.Saida aka buga bugun daga kai sai gola wanda Wolves ta yi nasara da ci 3-2.No comments:

Post a Comment