Thursday, 11 July 2019

Motar Su Ta Ki Tashi Bayan Sun Gama Sata A Jihar Kebbi

Wasu barayi sun je satar injin wutar lantarki kirar 'Mikano' a cikin garin Suru dake jihar Kebbi. Inda bayan sun daure mai gadi sun dauki injin sun saka cikin mota, sai motar ta ki tashi. Duk da sun yi iyakar kokarin su amma motar ba ta tashi ba, inda a halin yanzu sun gudu sunbar motar a gurin.

No comments:

Post a Comment