Sunday, 7 July 2019

Nafisa, Dalibar ABU ta yi yunkurin kashe kanta saboda matsananciyar damuwa

Wannan wata matashiyace daga jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria da ta yi yunkurin kashe kanta dalilin matsanancin bacin rai data samu kanta a ciki.Sunan Matashiyar Nafisat, Kamar yanda wani ma'abocin shafin Twitter ya bayar da labari tun tuni cewa tana fama da matsanancin bacin rai kuma tana tunanin kashe kanta amma wasu suka dauki abin da wasa.

Nafisa na shekara ta biyune a karatunta kuma an garzaya da ita Asibiti dan ceto Rayuwarta.

Muna fatan Allah ya bata lafiya.


No comments:

Post a Comment