Sunday, 14 July 2019

Nima na zama dan kungiyar Miyetti Allah>>Sanata Dino Melaye bayan da ya samu kyautar Shanu sama da 100

Ni Ma Yanzu Na Zama Memba Na Kungiyar Miyetti Allah, Don Haka Ina Goyon Bayan A Kirkiri Rugar Fulani, Cewar Sanata Dino Melaye


Sanatan ya bayyana hakan ne cikin raha sakamakon yadda masu zuwa yi masa ta'aziyyar mutuwar mahaifiyar sa suka gwangwaje shi da shanu sama da dari, wanda hakan ya sa ya ce shi ma yanzu ya zama Bafulatani.


No comments:

Post a Comment