Sunday, 14 July 2019

Sani Danja da Mansurah Isah sun cika shekaru 12 da yin aure

Taurarin fina-finan Hausa, Mansurah Isah da Sani Musa Danja sun yi bikin cika shekaru 12 da yin aure. Sun saki hotuna a shafukansu na sada zumunta murna inda 'yan uwa da abokan arziki suka tayasu murna da fatan Alheri.Muna fatan Allah kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment