Tuesday, 9 July 2019

Sani Danja, Mansurah Isah, Fati Shu'uma da Sadiya sun haskaka a wadannan hotunan

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja da matarshi, Mansurah da Fati Shu'uma da Sadiya kenan a wadannan hotunan da suka dauka yayin daukar wani sabon shirin fim, sun yi kyau sosai.

No comments:

Post a Comment