Saturday, 13 July 2019

Sarkin Bichi, Aminu Ado Bayero Ya Kai Ziyarar Neman Tabarraki Wurin Sarkin Zaria

A jiya Juma'a Mai Martaba Sarkin Bichi Alh. Aminu Ado Bayero ya ziyarci Mai Martaba Sarkin Zazzau wanda ya kasance aminin mahaifinsa wato marigayi Ado Bayero.


Ya kai wannan ziyarar me domin Sarkin Zazzau ya sanya masa albarka a sarautar da Allah ya kadarta masa.

A tawagar da suka kai rakiya domin kai wannan ziyarar akwai kannensa irinsu Hakimin Fagge, Hakimin Sumaila da sauransu.


No comments:

Post a Comment