Thursday, 11 July 2019

Shugaba Buhari ya aikewa majalisa da sunan Tanko Muhammad a matsayin Sabon Alkalin alkalai

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikewa da majalisar tarayya da sunan Justice Tanko Mohammed a matsayin alkalin alkalan Najeriya inda ya bukaci majalisa data amince dashi akan lokaci.A jiya, Larabane kwamitin shari'a na kasa ya bayar da shawara ga shugaban kasar kan cancantar baiwa Tanko Muhammad mukamin.

No comments:

Post a Comment