Thursday, 11 July 2019

Shugaba Buhari ya bude Asibitin Ido a Abuja

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da yake kaddamar da bude asibitin ido na gidauniyar Tulsi Chanrai dake babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment