Tuesday, 9 July 2019

Shugaba Buhari ya gana da sabo da tsohon shugaban NNPC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan tare da shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, Mele Kolo Kyari da kuma tsohon shugaban kamfanin da ya ajiye aiki, Maikanti Baru yayin ganawar da suka yi a fadar shugaban kasar a yau, Talata.

No comments:

Post a Comment