Thursday, 11 July 2019

Shugaba Buhari ya gana da shugaban majalisar dinkin Duniya, Dan Najeriya

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya karbi bakuncin Sakataren dindindin na Najeriya a majalisar dinkin Duniya wanda kuma kwanakin baya kadan aka zabeshi shugaban zauren majalisar Farfesa Tijjani Muhammad Bande a fadar gwamnati dake birnin tarayya, Abuja.


Sauran wanda suka gana da shugaban akwai Bello Aliyu Gusau da Boss Mustafa da Ahmed Rufai dadai sauransu.
No comments:

Post a Comment