Tuesday, 16 July 2019

Ta samu Kyautar Kujerar Umrah tare da mijin aure albarkacin Abba Gida-Gida

Siyasar Kano ta dauki wani sabon salo, inda wata yarinya ta rubuta sunan dan takarar gwamnan Kano na jam'iyar PDP Abba Kabir Yusuf  a jikin hijabin ta adaidai lokacin da take rubuta jarrabawar karshe ta kammala makarantar sakandire.

Da fitar da wannan hoton a shafukan sada zumunta na zamani, 'yan Kwankwasiyya suke  turuwa domin bata kyautuka na musanman ciki har da  kyautar kujerar umara.


No comments:

Post a Comment