Saturday, 13 July 2019

Talauci Ne Silar Halin Da Zamfara Take CikiA Yanzu, Cewar Sanata Yarima

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura, ya bayyana cewa talauci da rashin cigaba da ayukkan da wasu gwamnatoci suka soma su ne sillar jihar kasancewa cikin halin da take ciki yanzu. 


A zantawar sa da sashen Hausa na BBC, ya kuma bayyana jingine ko wace irin takarar siyasa a jihar Zamfara, inda zai cigaba da kasancewa uba kana jigo ga 'yan siyasar jihar.
No comments:

Post a Comment