Thursday, 11 July 2019

Tambayar da wata tawa Rahama Sadau kan zuwa kallon wasan Najeriya a Masar ta dauki hankulaBayan da aka ga hotunan tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau a filin wasan da Super Eagles suka buga wasa da kasar Afrika ta kudu a birnin Cairo na kasar Masar, hotunan sun dauki ha kula sosai inda da dama suka yaba, saidai wata ta yiwa Rahama tambayar data dauki hankula akan zuwa kallon wasan.

Baiwar Allahn ta tambayi Rahama ne shin wai ya bata ga a nunota a talabijin ba ko basu ganeta bane?

No comments:

Post a Comment