Friday, 12 July 2019

Ya Koma Makabarta Da Zama Saboda Barazanar Mutuwa Da Gwamnan Kogi Ya Yi Masa

Wani mai yawan sukar gwamnatin jihar Kogi mai suna Ohikwo Ahmed ya tattara kayan sa ya koma makabarta da zama don ya tabbatar wa gwamna Yahaya Bello cewa ba ya shakkar mutuwa, kasancewar barazana da rayuwar sa da gwamnan da wasu mukarraban gwamnatin jihar suke yi masa.No comments:

Post a Comment