Sunday, 21 July 2019

Za A Soma Kera Na'urar Samar Da Wutar Lantarki (Taransifoma) A Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammad Buhari, ta sanya hannu a kan yar jejeniyar fara kera na'urar samar da wutar lantarki wato taransifoma a nan kasar.


Yar jejeniya ce dai da aka kulla ta da kasar China, a kan kudi Naira Biliyan 4.

Tuni dai aka tura Injiniyoyi 60 kasar China, domin su yi atisaye na wata biyu, kafin daga bisani su dawo.

An dai kafa kamfanin da zai yi wannan aiki tuntuni a jihar Kogi.

Muna rokon Allah ya kara kawo mana cigaba wannan kasa ta mu.


No comments:

Post a Comment