Saturday, 10 August 2019

A'isha Buhari da matan shuwagabannin kasashen Nijar, Gambia, Guinea Conackry a Saudiyya


Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari kenan a wadannan hotunan data dauka a kasar Saudiyya tare da matan shuwagabannin kasashen, Nijar, Gambia, Guinea conackry da suka je aikin hajji, muna fatan Allah ya karba Ibada.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment