Thursday, 8 August 2019

ALLAHU AKBAR: A Karon Farko Za A Samu Huduba Uku A Kwanaki Uku A Jere

Karon farko a tarihi za a samu hudubobi uku a ranaku uku kuma a jere. 


Ranar Jumu'a: Hudubar Juma'a. 
Ranar Asabar: Huduba a filin Arfa. 
Ranar Lahadi: Hudubar Idi. 

Allah ka sa mu dace da dukkan alkairan dake cikinsu. Amin.

Daga Usaini Iliyasu Charanchi
Rariya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment