Sunday, 25 August 2019

An kama wasu motocin yaki da aka yi yunkurin shigo dasu Najeriya

Sojoji Sun Yi Nasarar Kama Motocin Yaki Guda Shida Da Wasu Da Ba A San Ko Su Wane Ne Ba Suka Yi Yunkurin Shigo Da Su Nijeriya Ta Yankin Fofure Dake Jihar Adamawa.Kalli karin hotuna.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment