Saturday, 24 August 2019

Bance zan fitar da 'yan Najeriya daga talauci ba>>Ministan Sadarwa, Dr. Pantami

Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Aliyu Pantami ya karyata wani rahoto da jaridar The Nation ta wallafa dake cewa wai yace zai fitar da 'yan Najeriya miliyan 50 daga kangin Talauci.Pantami yayi raddi ga rahoton na The Nationne ta Shafinshi na dandalin Twitter inda ya bayyana cewa wannan rahoto ba gaskiya bane.

Abinda ya fada shine yana bayar da shawara ne a yi hakan bawai yace shi zai yi ba.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment