Sunday, 11 August 2019

Barkanmu Da SallahA yau musulman Duniya ke bikin Babbar Sallah bayan da aka yi hawan Arfa jiya, yau za'a je idi sannan  jama'a da dama masu hali zasu yi layya, sannan za'a yi ziyarce-ziyarcen 'yan uwa da abokan arziki.Da wannan dalili Shafin Hutudole.com yake wa dukkan Musulmai musamman masu bibiyarmu bafatan Barka da Sallah da kuma Allah yasa a yi bukukuwan Sallah lafiya. Da fatan za'a ci Nama a hankali.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment