Wednesday, 21 August 2019

Cikakken Sunayen Ministoci Da Wuraren Aikinsu

1 Uchechukwu Samson Ogah (Abia) – karamin ministan tama da karafa

2. Muhammadu Bello (Adamawa) – Ministan Abuja

3. God’swill Akpabio (Akwa Ibom) – Ministan Niger Delta

4. Dr Chris Ngige (Anambra ) – Kwadago

5. Sharon Ikeazu (Anambra) –  karamar minitar ma'adanai


6. Adamu Adamu – Bauchi, Ilmi

7. Amb Maryam Katagum – Bauchi, karamin ministan kasuwanci

8. Timipre Silva – Bayelsa, man fetur

9. Sen. George Akume – Benue, ayyuka na musamman

10. Mustapha Baba Shehuri – Borno, Noma

11. Godwin Jedi-Agba – Cross River, karamin ministan wutar lantarki

12. Festus Keyamo – Delta, karamin ministan Niger Delta

13. Ogbonnaya Onu – Ebonyi, kimiyya da fasaha

14. Dr. Osagie Ehanire – Edo, lafiya

15. Clement Ikanade Agba – Edo, kasafi da tsare-tsare

16) Otunba Adeniyi Adebayo – Ekiti, kasuwanci

17) Geoffrey Onyeama – Enugu, Harkokin kasashen waje

18)Dr. Ali Isa Pantami – Gombe, Sadarwa

19) Emeka Nwajuba – Imo, karamin ministan ilmi

20) Suleiman Adamu – Jigawa, albarkatun ruwa

21 Zainab Shamsuna Ahmed – Kaduna, kudi, kasafi da taare-tsare

22) Dr. Mohammad Mahmoud – Kaduna, ma'adanai

23) Mohammed Sabo Nanono – Kano, Noma 

24) Maj. Gen. Bashir Magashi (rtd) – Kano, Tsaro 

25) Hadi Sirika – Katsina, Jiragen sama

26) Abubakar Malami – Kebbi, Shari'a

27) Ramatu Tijani Aliyu – Kogi, karamar ministar Abuja

28) Lai Mohammed – Kwara, Harkokin Yada Labarai

29) Gbemisola Saraki – Kwara, Karamar Ministar Sufuri

30) Babatunde Raji Fashola – Lagos, Ayyuka da gidaje

Adeleke Mamora – Lagos, Karamin ministan Lafiya

32) Mohammed A. Abdullahi – Nasarawa, Karamin ministan kimiyya da fasaha

33) Amb. Zubairu Dada – Niger, Harkokin kasashen waje

34) Olamilekan Adegbite – Ogun, Tama da Karafa

35) Sen. Omotayo Alasuadura – Ondo, Karamin ministan kwadago

Rauf Aregbesola – Osun, Harkokin Cikin Gida

37) Sunday Dare – Oyo, Matasa Da Wasanni

38) Dame Pauline Tallen – Plateau, Harkokin Mata

39) Rotimi Amaechi – Rivers, Sufuri

40) Mohammed Maigari Dangyadi – Sokoto, Harkokin 'Yan Sanda

41. Engr. Sale Mamman – Taraba, Wutar lantarki

42) Abubakar D. Aliyu – Yobe, ayyuka da gidaje

43) Sadiya Umar Faruk – Zamfara, harkokin jama'a, ibtila'i da bunkasa harkokin jama'aKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment