Friday, 16 August 2019

CIKIN HOTUNA: Darika Ta Ziyarci Izala

Ziyarar Girmamawa Da Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi Ya Kawowa Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau Da 'Yan Tawagarsa A Garin Makkah, Domin Sada Zumunta. 


Allah ya kara hada kan musulmai baki daya akan tafarki madaidaici.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment