Tuesday, 6 August 2019

"Da Na Zauna Da Kishiya Gara Na Kashe Kaina"

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar ceto wata mata mai suna Sumayya Jafar wadda ta yi niyyar kashe kanta ta hanyar rataya sakamakon mijinta ya sanar da ita cewa zai yi mata kishiya.


Kawo yanzu dai tana asibiti tana karbar magani kamar yadda mai magana da yawun 'yan sandan ya bayyana

Sumayya tana zaune ne a unguwar Kuka mai Bulo a jihar Kano.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment