Thursday, 22 August 2019

Dan kunnen hancin da Maryam Yahaya ta fara sakawa ya dauki Hankula sosai

Tun bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ta fara bayyana da dan kunnen Hanci wasu daga cikin masoyanta suka fara nuna kyamar abin inda bayan ta saka hotunanta a shafinta na sada zumunta wasu kan yi kira a gareta data cire abin hancin.Duk da cewa wasu sun yaba amma wasu na ganin dankunnen hancin be dace da Maryam ba.

Ga kadan daga cikin ra'ayoyin wasu akan sabon dan kunnen hancin na Maryam Yahaya.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment