Monday, 5 August 2019

Dan Kwallon Najeriya Shehu Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwar danshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Abdullahi Shehu yayi murnar zagayowar ranar haihuwar danshi inda ya cika shekaru 3 da haihuwa, muna tayasu murna da fatan Allah ya yiwa rayuwarshi albarka.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment