Sunday, 11 August 2019

Dan Nijeriya Ya Zo Na Daya A Gasar 'Physics' Ta Duniya, Inda Ya Kada Mutane Sama Da Dubu Biyar Daga Kasashe 92

Wannan sunansa Dr. Yakubu Nura, malami a Jami'ar Maiduguri(UNIMAID), dan asalin jihar Yobe.


Malam Dr. Yakubu Nura ya cinye gasar 'PHYSICS' ta duniya da ake yi wa lakabi da 'WORLD PHYSICS CHAMPIONSHIP', inda ya kara da mutane dubu biyar da dari bakwai da biyu (5702) daga
kasashe casa'in da biyu (92).

Yanzu dai Mallam Y. Nura shine ake yi wa lakabi da 'Father of Modern Eistern Plenary Physics'.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment