Tuesday, 13 August 2019

El-Zakzaky da matarshi sun isa Kasar India

Jagoran Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky kenan a wadannan hotunan shi da matarshi, Zeenat a yayin da suka isa kasar India likitoci zasu fara duba lafiyarsu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment