Saturday, 10 August 2019

Fati Washa taje aikin Hajji: Kalli kayatattun hotunanta a Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Washa kenan a wadannan hotunan data dauka a kasar Saudiyya inda taje aikin Hajjin bana, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo da ita lafiya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment