Wednesday, 14 August 2019

Fatima Dagote ta haifi diya

Diyar attajirin Najeriya, Aliko Dangote wanda shine yafi kowane bakar fata kudi a Duniya watau Fatima Dangote da mijinta Jamil Abubakar wanda suka yi aure shekarar 2018 data gabata sun samu karuwa.
Rahotanni sun bayyana cewa, Fatima ta haifi diya mace a kasar Amurka kuma Dangote tuni ya tafi can kasar Amurka dan nuna farin ciki da samun jika.

Muna tayasu murna da fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment