Thursday, 8 August 2019

Fuskokin daliban da suka rasa rayukansu a rushewar gadar jami'ar ATBU

Wadannan hotunan wasu daga cikin daliban da suka rasa rayukansu ne sanadiyyar rushewar wata gada a jami'ar ATBU dake Bauchi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment