Friday, 16 August 2019

Gwamnan Lagos Ya Baiwa Bafulatani Mukamin Kwamishina

Arch. Ahmed Kabiru Abdullahi, shine Bafulatani na farko da zai fara rike mukamin kwamishina a gwamnatin jihar Lagos.


Shin Hausa/Fulani za su yarda a dauko Bayarbe a ba shi Kwamishina a gwamnatin jiharsu?Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment