Tuesday, 13 August 2019

Gwamnonin APC da shuwagabannin ma'aikatun gwamnati sun jewa shugaba Buhari ziyara

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin gwamnoni n Jam'iyyar APC da suka je mai gaisuwar barka da Sallah a gidanshi dake Daura jihar Katsina.
Daga cikin wadanda suka jewa shugaban ziyara kawai Gwamnonin Ekiti, Jigawa, Legas, Kebbi, Kaduna, Katsina da dai sauransu da kuma wasu shuwagabannin majalisar tarayya da shuwagabannin hukumomin EFCC, NNPC da sauransu.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment