Wednesday, 7 August 2019

HAJJIN BANA: Mawakan Kudancin Nijeriya Small Doctor Da Reminisce Sun Tafi Hajji

Mawakan Turanci Na Kudancin Nijeriya Abdulkhalid Shafar Remilekun, wanda aka fi sani da Reminisce da Temitope Adekunle da aka fi sani da Small Doctor, suna daga cikin mahajjatan bana.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment