Monday, 12 August 2019

Hoton Zakzaky da matarshi yayin da suke shirin fita India neman magani

Hoton jagoran Shi'a Shiekh Ibrahim Zakzaky kenan da matarshi da wasu mukarrabanshi a yayin da suke shirin fita kasar India neman magani kamar yanda kotu ta basu izini .
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment