Saturday, 24 August 2019

[Hotuna] Sheikh Dr. Isa Ali Pantami a ofis Ranar Farko

Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Aliyu Pantami kenan a wadannan hotunan yayin zamanshi na farko a Ofishinshi, yayi fatan Allah ya taimakeshi wajan sauke nauyin dake kanshi.Muna fatan Allah ya bashi ikon Sauke Nauyin.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

1 comment:

  1. Allah ubangiji kasa alheri ka tsare malam kabashi ikon kamanta gaskiya.

    ReplyDelete