Sunday, 25 August 2019

Hotunan Wadume da 'Yan siyasar PDP da APC

Wannan hoton gawurtaccen me satar mutane dan kudin fansa da aka kamane da kuma yayi sanadiyyar kisan 'yansanda, watau Hamisu Bala,Wadume tare da dan takarar gwamna na jihar Taraba karkashin jam'iyyar APC, Sani dan Ladi, Kamar yanda Reno Omokri ya bayyana.
Shima wannan wani hotonne na Wadume da wani dan majalisar tarayya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment