Tuesday, 13 August 2019

Hotunan Zakzaky da matashi suna samun kulawar likitoci a kasar India

Wadannan hotunan Jagoran Shi'a Ibrahim Zakzaky kenan tare da matarshi a yayin da suka isa kasar Indiya likitoci suka fara dubasu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment