Monday, 5 August 2019

Hukumar EFCC ta kai samame gidan tsohon gwamnan Zamfara

Hukumar EFCC Ta Sauka A Gidan Tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari Dake Garin Talata Mafara A Daren Jiya Lahadi.
Ana dai zargin gwamnan da Aikata ba daidai ba da miliyoyin Naira a lokacin mulkinsa. Amma tsohon gwamnan ya karyata wadannan zarge-Zarge.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment