Wednesday, 7 August 2019

Hukumar sojin sama sun siyo Karnuka 21 masu gano Bam

CIKIN HOTUNA

Rundunar Sojojin Saman Nijeriya Sun Sayo Karnuka Guda 21 Daga Kasar Afrika Ta Kudu Wadanda Aka Yi Wa Horo A Fannin Binciken Inda Aka Binne Bama-bamai


Allah dai ya sa kwalliya ta biya kudin sabulu!


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment