Friday, 9 August 2019

Kakakin majalisar wakilai ya hadu da A'isha Buhari a kasar Saudiyya

Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila kenan a wadannan hotunan tare da matar shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari a yayin da suka hadu a kasar Saudiyya inda suka je aikin hajji.Muna fatan Allah ya amsa musu Ibada da sauran dukkan musulmi baki daya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment