Monday, 12 August 2019

Kalli abinda wannan matar tawa mijinta daya dauki hankula sosai

Wannan hoton wata matace a Saudiyya take rikewa mijinta lema yayin da yake sujada, hoton ya dauki hankula sosai inda da dama sukai ta sakamata Albarka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment