Pages

Sunday 18 August 2019

Kalli bidiyo da Hotuna: An samu rikici tsakanin Hausawa da Yarbawa a Legas

An samu rikici tsakanin matasan Hausawa da na Yarbawa a kasuwar Ile-ope dake birnin Legas inda aka samu asarar dukiyoyi sannan wasu suka samu raunuka, babu dai rahoton rasa rayuka zuwa yanzu.



Saidai tuni hukumar martanin gaggawa ta jami'an 'yansanda suka kai dauki kasuwar dan ganin an dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali.










Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment