Friday, 9 August 2019

Kalli gwamnan Bauchi nawa Alhazan jiharshi aski a Makka

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad kenan a wadannan hotunan yayin da yake wa maniyyatan jiharshi aski a kasa me tsarki, muna musu fatan Allah ya amsa Ibada.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment