Sunday, 18 August 2019

Kalli hotunan barkwanci kan ziyarar Zakzaky a kasar India

Wannan wani hoton Barkwancine da shahararren me zanennan , Mustapha Bulama yayi akan zuwan jagoran Shi'a Ibrahim Zakzaky kasar India neman magani.Zakzaky dai ya bayyana cewa yafi samun walwala a lokacin yana Najeriya fiye da kasar India inda aka mayar dashi kamar wani dan gidan yari.

A wannan hoton barkwancin, Mustapha ya zana Zakzaky da shugaban jaridar Sahara Reporters wanda ya jagoranci zanga-zangar juyin juya hali watau Omolaye Sowore inda Zakzaky ke gayamai cewa idan yana shirin 'idan kana son tserewa kada ka bi ta kasar India'


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

1 comment: