Sunday, 11 August 2019

Kalli hotunan wata matashiya da Mahaifinta da suka dauki hankula sosai

Wadannan hotunan wata baiwar Allah ce tare da mahaifinta da suka dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta bayan da ta sakasu inda take Alfahari da mahaifin nata.Muna musu fatan Alheri.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment