Wednesday, 7 August 2019

Kalli kakakin majalisar Dattijai, Lawal Ahmad da Bashir Ahmad a kasa me tsarki

Kakakin majalisar dattijai, Ahmad Lawal kenan a wannan hoton inda yake tare da sanata, Ajibola Basiru a kasa me tsarki inda suka je aikin Hajji.
Shima Bashir Ahmad me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa ya saka hotonshi tare da Ahmad Lawal a shafinshi na sada zumunta inda suke tare a kasa me tsarki, yayi fatan cewa Allah ya amsa musu.

Muna fatan Amin.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment